Hakkin shuke-shuke

Hakkin shuke-shuke
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na subjective right (en) Fassara

Hakkin shuke-shuke, haƙƙoƙi ne waɗanda wasu shuke-shuke zasu iya samun dama. Irin waɗannan batutuwan galibi ana tayar da su dangane da tattaunawa game da haƙƙin ɗan adam, Hakkin dabbobi, Biocentrism, ko sentiocentrism.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search